Masa

Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
Sokoto

Wannan masar babana nayi ma ita. Tayi laushi sosai. Allah ya sakawa iyayenmu da mafificin alkhairi.

Masa

Wannan masar babana nayi ma ita. Tayi laushi sosai. Allah ya sakawa iyayenmu da mafificin alkhairi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5 yawan abinchi
  1. 7Shinkafar tuwo kofi
  2. Dafaffiyar shinkafa Rabin kofi
  3. Citta danya
  4. Tafarnuwa
  5. Yeast cokali 1 babba
  6. Sukari cokali 1 babba
  7. Butter
  8. ganyeHadaddiyar Miyar
  9. Baking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki jiqa shinkafa na tsawon awa 6 zuwa 8 ko kuma ta kwana a jiqe. Sai ki wanke ki hade da dafaffiyar shinkafa kisa tafarnuwa da citta sai ki niqe.

  2. 2

    Bayan kin niqe sai ki kwaba yeast da ruwa sai ki zuba aciki ki ruhe ki aje wuri mai dumi har ya tashi, Zaki ga yayi kumfa a sama. Sai kisa sugar da baking powder ki motse.

  3. 3

    Ki dora Tanda akan wuta, ki narkar da butter sai zuba butter sai ki zuba jwwbin masar idan ya soyu ki jiya sayen bangaren har ki kammala. Sai ci.....

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

Similar Recipes