Wainar fulawa 💃💃💃

Halima Maihula kabir @cook_29516083
Abin da nafi so acikin kayan kwadayi 😊 wainar fulawa 💃💃💃💃
Wainar fulawa 💃💃💃
Abin da nafi so acikin kayan kwadayi 😊 wainar fulawa 💃💃💃💃
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na yanka albasa ta bayan na wanke ta, 😊 sannan na dauko kwano me kyau, na zuba fulawata na zuba Maggi da gishiri na zuba ruwa na dama ta, 💃😊😁hmm sannan na dauko albasar na zuba 💃😊😁 sanan na nayi kwatsan attaruhu, bayan na wanke na Dan saka kadan, sannan na juya 😊💃💃na dauko gasko na zuba manja 🥰 😋 na Dan Bari yayi zafi na zuba kullun 💃💃💃💃💃💃 da ta da Yi na juya 😊 harnaji miyauna ya tsanki 😂
- 2
Aman ni ban saka kwai ba sabuda ban son ta da kwai sosai 😊
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15420408



sharhai (2)