Jallop din taliya da dakali

bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228

Abincine mai sauki Ga dadi #kitchenchallenge

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mint
mutum 2 yawan abinchi
  1. Spaghetti 1/2pack
  2. 10Dankali
  3. Mai
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. Spices

Umarnin dafa abinci

30mint
  1. 1

    Zakiyi greatin din Attaruhu Sai kisa mai a tukunya ki xuba Attaruhu ki soya saiki xuba ruwa kisa Maggi da salt idan yatafasa Sai kisa dankali yayi kamar 10mint Sai ki saka taliyar aciki Sai kisa spice idan ykusa dahuwa Sai kisa albasa idan tayi Sai ki sauke shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
rannar

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@cook_20896228 irin kayan dadin nan sede in wanke hannu fork beyi 😋😅

Similar Recipes