Umarnin dafa abinci
- 1
Zaa Kai,Kai da kaffafu da hannuwa a babbakasu
- 2
Sai ajikasu da ruwa su kwana gobe a wanke su a yayyanke
- 3
Sai a jajjaga tarugu da tattasai a soya su a ajiye gefe
- 4
Sai azuba ruwa da tukunya a dauko Naman da aka yayyanka din azuba ayanka albasa akai abarshi ya Dan tafaso
- 5
Sai a zuba soyyayin tarugu da tatsai,da hadin kayan yaji Dana kamshi duka a saka Maggi a moza su har waye ruwan Sai a rufe
- 6
Abarshi yayi ta da huwa kan wuta har ya dahu sannan a kwashe
- 7
Zaa it's cinsa hakanan ko azuba kan shinkafa ko aci da bread
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15467200




sharhai (5)