Kayan aiki

  1. Slice bread
  2. Sardine
  3. Attaruhu da albasa
  4. Butter

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Bayan na nika kayan miyana sai na soya sai na zuba sardine bayan nayi mixing sai na shafa a jikin bangare daya sai na dauko dayan side in na rufe shikenan kina haka harki gama

  2. 2

    Nida frying pan nayi using na sa butter kadan na gasa shikenan

  3. 3

    Amma fah da non stick zakiyi using

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Xahra’s Cuisine
Xahra’s Cuisine @cook_18272167
rannar
Jos
I love cooking 👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳
Kara karantawa

Similar Recipes