Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na gyara wake na, na markada shi, sanan nasaka Masa Maggi da gishiri, da curry kadan, & nasaka manja na juya ban zuba ruwa da yawa ba, sannan na saka, albasa, na markada attaruhu, na zuba,
- 2
Sannan na kunna oven Dina yayi zafi, na dauko farantin cikin oven din na yanka paper baking nasaka na dai dai ta ta, sanan na Dan zuba Mata Mai a jikinta, sanann na zuba kullin moi moi din, na Kara zuba albasa kadan, sannan na saka a cikin oven, yana Dan daukar lkc kafin yayi,
- 3
Da yayi na Dan barshi ya Sha iska, Amma bawai yayi sanyi ba na Yi rolling dinsa, na ajiye shi a gefe, sannan na dauko maja da attaruhu, da albasa na soya,su sanna na zuba, Maggi kadan SE na zuba nama 🍖.shine idan za'aci a dinga danwala dashi🥰
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15529938





sharhai (6)