Kiwi and Apple juice

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Inaso homemade juice 😋🥰

Tura

Kayan aiki

  1. 6kiwi
  2. 3apple
  3. 1ginger
  4. 2tablespoon sugar
  5. 4 cupwater

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke apple ki yanka kanana shima kiwi ki fere ki yanka kanana kisa a blender kisa ginger ki zuba ruwa kiyi blending

  2. 2

    Sai kitace ki mase ruwa lemu tsami aciki kisa sugar

  3. 3

    Sai kisa a fridge yayi sanyi ko kuma kisa ice

  4. 4

    Refreshing

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes