CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dambu
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dambu ainihin hoton girkin

Dambu

Safiyya sabo abubakar
Safiyya sabo abubakar @Safsy
Kano

Abincin gargajiya ne ina matukar San dambu GA dadi sosai

Abincin gargajiya ne ina matukar San dambu GA dadi sosai

Kara karantawa

Dambu

Safiyya sabo abubakar
Safiyya sabo abubakar @Safsy
Kano

Abincin gargajiya ne ina matukar San dambu GA dadi sosai

Abincin gargajiya ne ina matukar San dambu GA dadi sosai

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1:30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Barzazziyar shinkafa
  2. Zogale
  3. Gyada
  4. Mai
  5. Attaruhu
  6. Albasa
  7. Maggie
  8. Spices
  9. Curry
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Da farko zaki barzo shinkafarki idan kika barza sai ki tankade ta kice re tsakin dashi zaki amfani, bayan kin gama sai ki wanke kizo ki Dora tukunya ki zuba ruwa a ciki ki Dora colander idan kuma kina da tukunyar steaming sai ki Dora ki zuba shinkafar a colander din sai ki rufe sosai yanda tiririn bazai fita ba

    Dambumatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sai ki zo ki gyara zogalenki ki cire duk wani datti ki wanke Shi ki aje a gefe sai ki gyara gydarki zaki iya faffasata kadan sai ki zuba a cikin dambun su turara tare koki dafata a hakanta ki aje a gefe nidai dafata nayi, bayan nan sai ki jajjaga attaruhunki ki yayyanka alabasarki ki aje, sai ki je ki duba dambunki ki gani Ida yayi lau Shi sai ki sauke shi

    Dambumatakin girki2 hoto
  3. 3

    Ki zuba a roba sai ki zo ki hada shi
    ki zuba zogalenki gyada attaruhu albasa Maggie spices curry Mai sai ki junjuya ki yayyafa ruwa sai ki mai dashi idan yayi zaki hi Yana kanshi sai sauke

    Dambumatakin girki3 hoto
  4. 4

    Shike nan dambunki yayi sai co😋😋

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Safiyya sabo abubakar
Safiyya sabo abubakar @Safsy
rannar October 16, 2021 18:50
Kano
Baking and Cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
October 17, 2021 21:33
Healthy abinci ba
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Fankasau
  2. Boiled yam with man shanu(ghee)
  3. Kunun gyero
  1. Kunun gyero
  2. Boiled yam with man shanu(ghee)
  3. Fankasau
  4. Soyayyiyar tattabara(Baru)
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15616604
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close