Kunun gyero

Mrs,jikan yari kitchen
Mrs,jikan yari kitchen @mrsjikanyari

#Foodex#cookeverypart#worldfoodday

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupGyero
  2. Sugar 3spn
  3. Ruwan xafi
  4. 3Milk powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki fara surfa gyeronki yadaku sai dusa tafara fitowa saiki kwashe ki wanke ki regaye ki ajiye yasha iska ruwan ya tsane

  2. 2

    Bayannan idan ya tsane saiki ɗibi gyeron kaɗan ki ajiye saiki ɗauko sauran kidashi kina tankaɗewa harya koma ba sauran gyeron saiki ɗauko wanda kinka rage kinka ajiye ki game kiƙara dakawa sannan kisa ruwa kiyi gumba

  3. 3

    Bayannan damachan kin tafasa ruwanki sun tafasa sosai saiki ɗauko gumbarki kisa mata ruwa kaɗan saiki damata sannan ki kawo tafasasshen ruwan ki xuba akai saikiɗan rufe for 10scnds saiki motsa kisaka sugar da madara sai axubawa kowa a cup shikenan our kunun gyero is ready 🤤😋
    MRS, JIKAN YARI KITCHEN

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mrs,jikan yari kitchen
rannar

Similar Recipes