#COOKEVERYPART#WORLDFOODDAY
Da farko zaa wanke kayan ciki a Dora a wuta asa albasa da spices da farin magi a rufe yay ta dahuwa
Idan yafara dahuwa zai fara kamshi sai a bude murfin a juya a barshi bude zai fidda Mai sai a soya
An kwafa!
More Recipes
sharhai (3)