Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Ruwa mai dumi
  3. yeast da pinch of salt
  4. mai da garin kuli
  5. albasa da tumatir

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki kwaba fulawanki da yeast da gishiri kadan(pinch) tare da ruwan dumi saiki rufe xuwa ya tashi

  2. 2

    Inya tashi saiki daura pan akan wuta saiki saka mai kadan saiki xuba kullinki saiki rufe da marfin tukunya in kasan ya gasu saiki juya shi saiki barshi a bude shima inda kk juyan ya gasu saiki cire shi ki ajiye a plate haka xaki tayi har ya kare kullin

  3. 3

    Bayan kin gama da wanan saiki yayyankashi ki xuba masa mai da garin kuli da albasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oummu Na'im
Oummu Na'im @cook_27784569
rannar
GOMBE
Cooking is my hobby
Kara karantawa

Similar Recipes