Kosan rogo

Maryam's Cuisine @cook_19163402
Ina son kosan rogo sosai, Shi ya sa na ce Bari in Raba tare da Ku domin masu sonshi Irina, yara suna Jin dadinshi .
Kosan rogo
Ina son kosan rogo sosai, Shi ya sa na ce Bari in Raba tare da Ku domin masu sonshi Irina, yara suna Jin dadinshi .
Umarnin dafa abinci
- 1
A tankade garin rogo
- 2
A zuba ruwa a tukunya ya tafasa
- 3
A zuba gishiri da maggi
- 4
A Jira ruwa su tafasa
- 5
A hada gari tare da jajjage a tuka da sauri Kada ya yi kololo
- 6
A zuba Mai ga kason suya a aza Saman wuta
- 7
Kafin mai ya yi zafi se a rika debo kwabi kadan a hannu kamar haka
- 8
Se a Fara zubawa a cikin Mai kamar haka
- 9
A juya bayan ma ya soyu se a kwashe a tsane Mai ya fita
- 10
A zuba ga mazubi me kyau tare da yaji😋
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15764435















sharhai (4)