Crispy chicken sauce

# AUTHOR MONTH CELEBRATION
This recipe is to say a big thank you to all cookpadian that call and show me love in this week, I really appreciate it and I love you All😍💖may GOD bless cookpad, inagodiya Allah ya bar zumuntci
HAPPY MONTH CELEBRATION and happy call week
Crispy chicken sauce
# AUTHOR MONTH CELEBRATION
This recipe is to say a big thank you to all cookpadian that call and show me love in this week, I really appreciate it and I love you All😍💖may GOD bless cookpad, inagodiya Allah ya bar zumuntci
HAPPY MONTH CELEBRATION and happy call week
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samu chicken breast ki yanka kanana ki wanke ki tsaneshi sana kisa a bowl kisa maggi, curry, cumin powder, coriander powder kisa soy sauce sai ki hadesu ki barshi ma 30mn
- 2
After 30mn sai ki zuba mai corn flour ki cakuda duk nama
- 3
Sai ki soya aciki oil in medium heat ki kwashe ki ajiye gefe
- 4
Ki dawko tukuya kisa oil din da kikayi suya dashi kadan kiyanka onion mai yawa kisa sana kisa grated garlic, pepper ki soya sama sama sana kisa bell peppers dinki ki kara soyawa
- 5
Sana kisa maggi, curry, thyme ki dawko soyaye nama ki zuba aciki kisa soy sauce
- 6
Da oyster sauce ki kara soyawa ma 3mn sai ki yanka spring onion ki zuba a kanshi ki sawke
- 7
Gashi ya kamala kina iya cinsa da shikafa, couscous, taliya
- 8
Ama ni da moimoi mukaci sawra kuma washegari na dafa white rice 😋😋😋
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Stir fry Beef
#layya Yan uwa barkamu da sallah Allah ya maimaita muna Allah ya jikan magabata Allah yayiwa zuriya albarka da fatan muyi sallah lafiya Maman jaafar(khairan) -
-
-
Chicken pastry
Masha Allah kwana biyu ban haw cookpad ba sabida lockdown yasa ayuka gida suyi yawa ama Alhamdulillah gashi yaw nazo muku da recipe na fulawa mai dadin🥰 Maman jaafar(khairan) -
Chicken and vegetable soup
Dani da family na munaso vegetables sosai musaman maigidana shiyasa a kulu bana rasa su a fridge da vegetables da fruits bana wasa dasu shiyasa nima a kulu nakan nemo hanya sarafasu Maman jaafar(khairan) -
-
Palm oil rice and beans
This palm oil rice is a life saving rice that I made while I was in school everything just comes together the spices and dadawa just brings everything together. Hauwa Musa -
Jollof tuwo masara (amiwo)
😂😂😂wasu Nasan zasu zata ko moimoi ne to bashi bane wana tuwo masara ne abici yan cotonou suna kirasa da AMIWO maana AMIWO shine tuwo me mai kuma yanada dadi ci sosai Maman jaafar(khairan) -
Gashashe kaza da kayan lambu
Wana gashi kaza sharp sharp nayishi kuma yayi dadi Maman jaafar(khairan) -
Peppered beef meat
Happy Anniversary Admin aunty Ayshat adamawa @Ayshat_maduwa65 Allah ya kara danko soyaya Allah yayiwa zuriya albarka Allah ya kara basira da zaki hannu wana girki nakine muna tayaki murna Allah ya bar soyaya Maman jaafar(khairan) -
Egg muffins
#Worldeggcontest this recipe for breakfast egg muffins is an easy grab and go option for busy morning Maman Jaafar( Khairan ) -
Veggies+potato sauce
When I ask my mother for her best sauce recipe, she gave me this. Its so yummy and delicious. Try it and thank me later. #saucecontest Princess Amrah -
Avocado tortilla wrap
#ramadansadaka inada avocado nai da ya fara LALACEWA gudu kada na yar dashi yasa nayi wana recipe din kuma yayi dadi Maman jaafar(khairan) -
Gizdodo
What better meal to make with fresh gizzards than an appetizing gizdodo. This fried plantain and gizzards in pepper sauce is mind blowing😋 Bakers spice -
Crispy spring rolls
I love snacks as usualIt very important to eat this snacks...I did it to my self Meenary Delicacies -
Chinese fried rice
For #teamsokoto you guys surprised meAnd you all made my day 🤗🤗🤗On Saturday and Sunday morning of 12th December i got some chats and calls of some apologizing for not being able to attend our cookout i was worried and hopeful at the same time and Boom! Over 60 women attended the largest no of authors we have gotten from a cookout Thank you all for the well wishes and Duas i really appreciate and i love you all for the sake of Allah 🥰 lets keep the momentum high 💃💃keep searching keep cooking keep sharing…. Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
Beans Salad
@yarmama did it and it looks superb and yummylicious to me Lolz, and I give it a try Jamila Hassan Hazo -
Mushroom rice
To wana shikafa nayishi da sawra dafafe shikafa da nakedashi a fridge kuma family suji dadinsa Maman jaafar(khairan) -
Stir fry Chinese Rice Vermicelli
Wana taliya yarana nasonshi kuma ga dadi ci sana ga sawri nuna Maman jaafar(khairan) -
Ablo(steamed rice cake)and tomatoes sauce
To wana recipe babancinsa da Masa shine shi ana turarawa nai ,sana inada recipe dinshi a English app danayi kusa 2 years kena to shine @zaramai kitchen tace nasashi a hausa app shine na sake yishi Maman jaafar(khairan) -
Beef and vegetable sauce with Creole Rice
Wana hadi shikafa da soyaye taliya shi yan French kecema Creole rice kuma yanada sawki yi Maman jaafar(khairan) -
-
Fish sauce
#NAZABIINYIGIRKINazaba yin girki neh sabida yana daya daga cikin abubuwan da nakesokuma yake mun sauqin yi and kuma ina son gwada girka sababin nauikan abinci besides food is life😉😉 Muas_delicacy -
-
Sexolian chicken
#chefsuadclass2 wana kaza yayi dadi sosai godiya ga chef suad godiya ga cookpad Maman jaafar(khairan) -
Mackerel fish pepper soup
#mysallahmeal Yan uwa barkamu da sallah Allah ya maimaita muna Allah ya jikan magabata Maman jaafar(khairan) -
Chicken tortilla taco
#FPPC KONAKI nayi corn beef taco family na suji dadinshi sosai shine sukace nayi musu kuma ama sena sake nayi da tortilla c Maman jaafar(khairan) -
More Recipes
sharhai (16)