Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15767797

Zaki wanke wakenki ki daura akan wuta inya dauko nuna saiki wanke shinkafah kisaka ki rufe in ruwan ya tsotse kikataba kikaji ya nuna saiki sauke inkuma bai nunaba saiki kara ruwan zafi
Inkika sauke saiki soya manjan ki ki
An kwafa!
More Recipes

sharhai (3)