Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko, Zaki yanka kazarki, ki wanke seki goge, ruwan jikinta seki zuba Mata, spice's da Maggi da curry, da albasa, tafarnuwa, da Maggi,da Gishiri idan kika, hada seki rufe ki barshi ya danyi wasu, minutes hka
- 2
Seki, samu kwano me kyau ki zuba, fulawa da Maggi da Gishiri, da duk kayan spice's seki juya su sosai, ki ajiye waje Daya.
- 3
Seki samu, egg dinki da madara ta ruwa ki kada su ki Zan zuba kayan spice's kadan, ki kada
- 4
Se ki dauko, kazar Nan ta kwano ki dinga saka ta acikin fulawa, ki dauko ki saka ta acikin kadadan kwai, ki Kara saka ta acikin fulawa SE ki ajiye ta a plat, kidan kika Gama, seki dura Mai dinki a wuta, idan yayi seki soya ya Dan soyu sosai 😋😋😋Soo yummy kawai Dadi sosai 💃
- 5
Shi Kuma Dan dankalin seki feraye shi, ki soya a dinga hadawa da shi ana ci
Similar Recipes
More Recipes




sharhai (3)