Umarnin dafa abinci
- 1
Kisamu bowl dan babba sai muciya Already dama garin danwaken a hade yake sai na kara kuka kadan sai kanwa na kwaba dashi shikenan
- 2
Dama na daura ruwa a wuta yana tafasa na jefa dan waken shikenan ki jira yayi
- 3
Na kwashe nazuba a plate nasa yaji na yanka kwai nasa maggi na zuba mai shikenan aci dadi Lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15769581




sharhai (4)