CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Jollof din taliya me busheshen kifi
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Jollof din taliya me busheshen kifi ainihin hoton girkin

Jollof din taliya me busheshen kifi

Ammie_ibbi's kitchen
Ammie_ibbi's kitchen @Maryam_GI
Damaturu, Yobe, Nigeria

Jollof din taliya me busheshen kifi

Ammie_ibbi's kitchen
Ammie_ibbi's kitchen @Maryam_GI
Damaturu, Yobe, Nigeria
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. 1Spaghetti
  2. Mai daidai misali
  3. 6Attaruhu
  4. 1Albasa babba
  5. Spices
  6. Seasoning
  7. Gishiri
  8. Tafarnuwa(garlic)
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki wanke tukunyan ki kidaura a wuta ki zuba ruwa kibarshi se ki wanke kifinki ki cire kayan inruwan yakusa tafasa se kisa kifin aciki dan kirage taurin kifin tunda bushesshe ne in ruwan yakarasa tafasa ki zuba spaghetti ki a aciki su kara tafasa se ki juye a colander ya tsane. Ki dauraye tukunyan kimaida kan wuta kisa mai ki yanka albasa a ciki ya soyu ba se ya soyu sosai ba se ki kawo jajjagaggen attaruhun da tafarnuwa ki ki zuba ki garwa ya.

    Jollof din taliya me busheshen kifimatakin girki1 hoto
  2. 2

    Se ki kawo seasonings din ki da kayan kamshi ki zuba yadda kikeso.se ki kawo ruwan zafi ki zuba kadan ba dayawa ba kibarshi yatafaso se ki zuba parboiled spaghetti mey kifinki a ciki ki jujjuya ahankali ki barshi yakarasa nuna shkn aci dadi lfy

    Jollof din taliya me busheshen kifimatakin girki2 hoto
    Jollof din taliya me busheshen kifimatakin girki2 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ammie_ibbi's kitchen
Ammie_ibbi's kitchen @Maryam_GI
rannar December 08, 2021 07:01
Damaturu, Yobe, Nigeria

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Masa
  2. Kuli kuli
  3. Danwake 3
  4. Soyayyar doya da kwai
  5. Cake Mai mangyada
  1. Shawarma
  2. Paten wake
  3. Masa
  4. Danwake 3
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15775171
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close