Wainar Filawa

Ashley culinary delight @AshleyCD
Tun safe na tashi da kwadayin wainar filawa kuma banda isashen lokaci na dawo ta school late Amman nace koma yayane se nayi,Alhamdulillah na samu nayi kwadayi ta koma💃
Wainar Filawa
Tun safe na tashi da kwadayin wainar filawa kuma banda isashen lokaci na dawo ta school late Amman nace koma yayane se nayi,Alhamdulillah na samu nayi kwadayi ta koma💃
Umarnin dafa abinci
- 1
Na zuba duka kayan hadin akan tankadaddiyar filawa saina zuba ruwa nayi mixing dai dai yadda zanji dadin soya wainata saina saka kwai da kayan dandano na garwaya saina saka manja na garwaya saina soya a non stick pan dina se ci da yaji.....
- 2
Zaki iyayi da mai Amman da manja tafi dadi..
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15913283

sharhai (2)