Pancake din oats

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

#teamsokoto
Healthy version of oats

Pancake din oats

#teamsokoto
Healthy version of oats

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Oats,madara
  2. Ayaba da sugar(idan kinaso)
  3. Qwai,Cinnamon

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba oats dinki acikin blender,ki fasa qwanki sanan ki bare ayabanki kisa aciki sanan kizuba madara ta ruwa sanan kisa sugar idan kina buqata sanan kisa pinch of cinnamon ki rufe ki niqa har yayi laushin da kikeso

  2. 2

    Idan yayi laushi sai ki juye acikin wani mazubin idan yayi kauri sosai sai ki dan qara ruwa

  3. 3

    Sanan ki shafa butter ajikin non stick frying pan dinki idan yayi zafi sai ki riqa soya wa har ki gama

  4. 4

    Zaki iyaci da ko wani topping ni naci sa zuma da ayaba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes