Umarnin dafa abinci
- 1
DA farko zaki gyara gyadarki ki cire dattin ta sai ki daka gyadarki amma sai kin Fara busheta sai ki daketa bayan kin gama sai ki zo ki Dora sugern ki a wuta kita juya shi har ya narke sai ki zo ki zuba gydarki akai Ki juya su hade jikansu
- 2
Sai ki sami farantin slbar ki juyeta idan ta Fara shan iska sai KO yaynka ta yanda kike so idan ta sha iska saiki rarraba ta badai Dadi ba
Karki Bari ya sikarin ya kone saboda zatai miki daci
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15915637





sharhai (3)