Hash brown

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#backtoschool second born dina shine keso hash brown sosai a McDonalds ake siyardashi yaw senace bari nayimishi shiyasa banyi dewa ba gudu kada bezo yayi kyau ba kuma Alhamdulillah yayi kyau yayi dadi dan bai ma ishesu ba har cewa yayi wai yafi na McDonald dadi 🤣🤣

Hash brown

#backtoschool second born dina shine keso hash brown sosai a McDonalds ake siyardashi yaw senace bari nayimishi shiyasa banyi dewa ba gudu kada bezo yayi kyau ba kuma Alhamdulillah yayi kyau yayi dadi dan bai ma ishesu ba har cewa yayi wai yafi na McDonald dadi 🤣🤣

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3medium potatoes
  2. 1/4 cupcorn flour
  3. 1/4 cupcheese (optional)
  4. 1tablespoon onion powder
  5. 1tablespoon garlic and ginger powder
  6. 1tablespoon pepper
  7. 1maggi
  8. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere potatoes dinki ki wanke sai ki goga da abun goga kubewa

  2. 2

    Sana ki wanke tas har sai kigan ruwan yayi fari sai ki tsane

  3. 3

    Sai na kara sachi ciki cheese clothe maana abun tata sai ki matse sosai har sai kigan babu ruwa dake fitowa

  4. 4

    Sai ki dora pan dinki kisa oil kadan aciki sai ki juye potatoes dinki aciki kita juya in medium low heat ma 5mn sai ki juye aciki bowl ki barshi yayi sanyi

  5. 5

    Bayan yayi sanyi sai kisa onion powder, garlic powder, ginger powder, pepper, maggi sana kisa corn flour kisa cheese ama cheese ba dole bane

  6. 6

    Sai ki cakuda komai ya hade sosai sana ki shafa oil a hanuki sai ki dinga diba kinayi shape din yadan nayi a picture, sana ki dora oil kadan ba dewa ba please sai ki soya

  7. 7

    Ki kwashe gashina sai kiyi serving da ketchup

  8. 8

    Note: kina iyayi dewa da zaran kiyi shape din sai kisa freezer duk sanda kike bukata kawai fito dashi zakiyi ki soya yana kai 4 weeks a freezer beyi komai ba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (24)

Annie
Annie @Anniecooks11
Salam, looks delicious. Could you pls let me know If the potatoes are raw ? Sorry I can't understand the language but am a big fan of hash browns. Thank you

Similar Recipes