Shinkafa da wake da mai da yaji

Asiyah Sulaiman @Bintsulaiman
Shinkafa da wake da mai da yaji
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15924880

A wanke wake a dafa y nuna a tsame a kwando
A tafasa ruwa sannan a wanke shinkafa a zuba in y fara dahuwa a sauqe a hada da wake a dauraye sai a mayar tukunya asa ruwa da gishiri kadan
A dora a wuta har ya nuna, a zuba a plate a barbada yaji da mangyada
Aci dadi lafiya
An kwafa!
More Recipes

sharhai