Liver sauce

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

Akwai dadi sosai

Tura

Kayan aiki

rabin awa
mutum 4 yawan a
  1. Hanta
  2. Albasa,tomato,attaruhu
  3. Garlic, ginger
  4. Curry,thyme rosemerry
  5. Soysauce,carrot
  6. Mai,maggi

Umarnin dafa abinci

rabin awa
  1. 1

    Kiyanka hanta kiwanke tas,kiwanke attaruhu,tomato ki yanka kanano kiyanka albasa da alawashi kidura mai kisa albasa tafara soyuwa kisa attaruhu,tomato kijuya kidauko hanta kisa kidaka garlic, Ginger kisa kibarso sudahu harsufa soyuwa kadan

  2. 2

    Kisa ruwa kadan kisa maggi,curry,thyme,rosemerry kisa soysauce kiyanka carrot kisa kirufe kibar hanta tadahu idan tadahu kisauke aci

  3. 3

    Idan kinada white vinegar zaki sa 1tblsp shima yana bada dandano medadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

sharhai (7)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Adece ga irish dankali ga kwai zeyi dadi wannan azumin 😋

Similar Recipes