Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere doya ki yanka ki wanke ki zuba salt kadan ki daura a wuta idan ya dahu dama kin greating kayan miyanki
- 2
Sai daga doyan a turmi yayi laushi ki zuba kayan miyan dasu spices shikenan ki fara mulmulawa kina a jiye wa har ki gama ki fasa kwai ki sa mai a wuta idan yayi zafi ki dinga sawa har ki gama soyawa
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15958822





sharhai (2)