Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko natankada fulawa a roba nasa gishiri da farin magi,da yeast,nazuba ruwa nakwaba,kwabin karyayi ruwa karyayi tauri kuma,
- 2
Narufe nabashshi kamar 10 minute nabude,na mulmula nadaure,karshe na aza mai yayi zafi nafara soyawa,bayan nasoye dama nahada yaji nazuba nayanka albasa,nasa mai😋
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16008944




sharhai