Soyayyar taliya
Teamsokoto
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16012136
Teamsokoto
Teamsokoto
Da farko na soya taliya ta da mai ta soyu na kashe na tafasar ruwa na dafata a cikin ruwan zafi ta dahu na kwashe
Sai nazo na soya kayan miya ya da kayan veggies dina nazo ma zuba taliya ta tayi daidia na kwashe
An kwafa!
More Recipes

sharhai (5)