Jalop rice
Teamsokoto
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16012153
Teamsokoto
Teamsokoto
Da farko na tafasa shinkafa ta na wanke ta na barta ta tsane sai nazo na
jajjaga kayan miya na sama sama na soya su da mai
Na dauko shinkafa na zuba na jujjuya na bari ta dan dahu kadan sai na kashe sai chi 😋🔥
An kwafa!
More Recipes

sharhai