Kwakwar manja

Bilkisu Abdulwahab Adam @oumabiddeen
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16046505

Darko Zaki fara tafasa kwakwar Ki da ruwa tayi tafasa 2 Sai tace a kwando
Saiki soya attaruhunki da albasarki kiyimusu yar sauce kisa Maggi, Curry,citta kadan kidan kara ruwa
Saiki zuba kwakwar Ki dakika tace kibarta ta dahu sai ki sauke
An kwafa!
More Recipes

sharhai (2)