CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Faten wake d alayyahu
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Faten wake d alayyahu ainihin hoton girkin

Faten wake d alayyahu

Asma'u Muhammad
Asma'u Muhammad @Mamu01

Faten wake yanada dadi sosai haddai inkin hadashi da alayyahu # gargajiya

Faten wake yanada dadi sosai haddai inkin hadashi da alayyahu # gargajiya

Kara karantawa

Faten wake d alayyahu

Asma'u Muhammad
Asma'u Muhammad @Mamu01

Faten wake yanada dadi sosai haddai inkin hadashi da alayyahu # gargajiya

Faten wake yanada dadi sosai haddai inkin hadashi da alayyahu # gargajiya

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

hr 1 da rabi
3 yawan abinchi
  • Wake
  • Man ja
  • Alayyahu
  • Tattasai da tarugu
  • Albasa
  • Maggi ajino moto da Maggi star
  • Gishiri da mixpy
  • Kayan kamshi(citta, tafarnuwa, diyan miya, yan babako)
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

hr 1 da rabi
  1. 1

    Da farko xaki jika wakenki ki bashi xuwa minti talati seki murje kwalhwa waken Kamar haka

    Faten wake d alayyahumatakin girki1 hoto
  2. 2

    Saeki xubama wakenki ruwa ki ajeshi gefe

  3. 3

    Saeki jajjaga tarugunki da tattasai da albasa sannan ki yanka alayyahunki

  4. 4

    Kiyi kulkulen kayan kamshinki (citta, tafarnuwa, diyan miya, yan babako)

  5. 5

    Sannan kixo ki aza tunkunyar ki saman wuta ki soya man ja sannan ki soya kayan miyanki sa saeki sa kayan kamshinki sannan kisa ruwa daidai wa'inda xasu dafa miki wakenki

  6. 6

    In ruwanki sun taso saeki sa wakenki inya kusa tsanewa saeki wanke alayyahunki ki xuba ciki daya dahu saiki jissuwa Kamar haka

    Faten wake d alayyahumatakin girki6 hoto
    Faten wake d alayyahumatakin girki6 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Asma'u Muhammad
Asma'u Muhammad @Mamu01
rannar March 09, 2022 21:17

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
March 10, 2022 17:32
Paten kayan dadi 🥰
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Faten Wake Alayyahu

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Crepe mai filling
  2. Crackers
  3. Burabusko da miyar alayyahu
  4. Fruit salad
  5. Miyan zogale
  1. Shinkafa dafaduka da taliya
  2. Waina da miyar taushe
  3. Miyan zogale
  4. Farfesun kifi Mai karas
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16050996
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close