Farfesun kayan cikin rago

Asma'u Muhammad @Mamu01
Farfesun kayan cikin rago abun ba'ama magana kan dadinsu #gargajiya
Farfesun kayan cikin rago
Farfesun kayan cikin rago abun ba'ama magana kan dadinsu #gargajiya
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko xaki wanke tattasanki da tarugunki kiyi grinding sannan ki kulkula kayan kamshinki tare d daddawa Kamar haka
- 2
Saeki wanke kayan cikin ragonki kisa cikin tukunya ki yanka albasa da kisa gishiri kadan da magunanki da kayan kamshinki tare da kayanda kinkayi grinding Kamar haka
- 3
Ke axashi kan murhu ki bashi 45 minit saboda kayan cikin rago basuda karfe sosai irin na shano
- 4
Da yayi 45 minit xakije kamshi sosai yana tashi saeki jissuwa Kamar haka aci dadi lfy😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16053463









sharhai (2)