Faten tsakin shinkafa

Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02

Yaune farkon da na taba yinshi,kuma naji dadinshi sosai
#Gargajiya

Faten tsakin shinkafa

Yaune farkon da na taba yinshi,kuma naji dadinshi sosai
#Gargajiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hr
mutane 5 yawan abinchi
  1. Tsakin shinkafa
  2. Alayyahu,sure da lawashi
  3. Man ja
  4. Maggie
  5. Curry
  6. Tattasai tarugu da albasa

Umarnin dafa abinci

1 hr
  1. 1

    Da farko Zaki fara zubawa tsakin ki ruwa sai ki tsane a colender

  2. 2

    Sai ki soya kayan jajjagen ki sama sama sai ki zuba ruwa idan sun tafasa kisa curry sai ki tuqa tsakin ki

  3. 3

    Sai rufe ki barshi yayi ta dahuwa idan yayi sai kisa ganyenki ki rufe ki barshi yayi kamar 5 mins haka sai ki sauke

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02
rannar
I'm a daughter, housewife and a mother. Cooking is my hobby.
Kara karantawa

Similar Recipes