Miyar daddawa
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki gyara kayan miyanki ki wanke ki yi jajjage sa
- 2
Sannan ki kawo tukunyanki mai tsafta ki zuba ki zuba mai sannan
- 3
Sai ki saka a wuya bayan kin soya kayan miyanki an already kin daka daddawa ki
- 4
Sai ki zuba akan kayan miyanki da nama ko kifi ki soya sosai sannan ki kawo ruwa ki 1cup
- 5
Sai ki zuba anason miyan yayi kauri sosai
- 6
Sannan ki kawo maggi da onga ki kizuba ki barshi ya dahu sosai
- 7
Sai ki sauke shekenan enjoy it with tuwon shinkafa ko semovita.
- 8
Enjoy.😝
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16058380




sharhai