Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu abin suyar ki mai fadi wato frying pan, sai kisa mai in ya fara zafi saiki juye madarar ki ciki, kafin haka daman kin qanqare kwakwar ki irin qananan nan
- 2
Sai kiyi ta juya wa had sai kinga ya hade ya soyu
- 3
Sai ki sami tray din ki, ki juye ciki
- 4
In ya danyi qarfi saiki ta yankawa kina mulla shi
- 5
Sai ki barshi ya qara bushewa
- 6
Sai ki raba sai ci
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16098498




sharhai (3)