Cucumber juice
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samu Cucumber ki mai kyau ki wanke sannan ki dakko ginger ki ki wanke ta tare da gogawa ajikin abin gurza kubewa, (sai ki zuba ta acikin ruwa ta jiku sannan ki tace, ki ajje agefe.) sannan ki dakko blander ki yayyanka ki zuba ta acikin blander sannan ki rufe ki markade. Idan kingama sai ki dakko rariya ki tace sannan ki dakko wannan ginger da kika tace ki zuba aciki, sai ki dakko wannan sugar da tiara ki zuba sannan ki juya, zaki iya saka kankara ko kisaka a fridge wanda kike so
- 2
Asha daɗi lafiya.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16125155





sharhai