Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samu Cucumber ki mai kyau ki wanke sannan ki dakko ginger ki ki wanke ta tare da gogawa ajikin abin gurza kubewa, (sai ki zuba ta acikin ruwa ta jiku sannan ki tace, ki ajje agefe.) sannan ki dakko blander ki yayyanka ki zuba ta acikin blander sannan ki rufe ki markade. Idan kingama sai ki dakko rariya ki tace sannan ki dakko wannan ginger da kika tace ki zuba aciki, sai ki dakko wannan sugar da tiara ki zuba sannan ki juya, zaki iya saka kankara ko kisaka a fridge wanda kike so
- 2
Asha daɗi lafiya.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Cucumber juice
Wana hadin cucumber baa sa mai sugar sana yawa shanshi yana rage kiba da tumbi Maman jaafar(khairan) -
-
-
Cucumber juice
Wana juice nayiwa friend dina nai wace ta kawomu ziyara sabida shi takesha wai yana rage kiba Sosai ama baasa sugar aciki Maman jaafar(khairan) -
-
Lemon tsamiya da cucumber
Kayan hadin juice din nan yana da matukar amfani ga jiki da kara lfy Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Cucumber mint juice
Duk wasu abubuwan da suke da amfani ga jikin dan adam akwaisu acikin lemon,wannan abin shan yanada amfani sosai Yakudima's Bakery nd More -
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16125155
sharhai