Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hade komai waje daya ki juya komai y hade saiki ragi 1/3 cup a ciki ki tsoma kazarki ki juya ko ina y samu
- 2
Saiki samu foil pepar ki saka garaushi kizuba mai akai ki rufe har sai turirin y kare saiki barta ta tsumu na 2-3 hrs
- 3
Saiki zuba wannan sauran marinade din a kai ki jujjuya har sai yayi mai y fito shknn done aci lpya 😋😃
- 4
Zaki zuba mai a pan kadan ki gasa kazarki bayan ta gasu
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16149388





sharhai (2)