Fulawa cup Biyu • Sugar cupi daya • Butter leda daya • Baking powder chokali daya • Flavor chokalin shayi daya • Kwai guda shida • Bayan lemu chokali daya
Danyar awara (kwai da kwai danye) • Kayan miya (tattasai 3,tarugu 4 sai tomatoes 6) • Maggi 3, curry spoon 1 da Gishiri spoon daya da rabi • Manja • Albasa daya 1