Natural fanta
#Ramadan sadaka yanada dadi ga kara lafiya
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16174758

#Ramadan sadaka yanada dadi ga kara lafiya
#Ramadan sadaka yanada dadi ga kara lafiya
#Ramadan sadaka yanada dadi ga kara lafiya
#Ramadan sadaka yanada dadi ga kara lafiya
Dafarko zaki wanke mango kifere bayan kiciri tsokar,carrot kiwanke kigoge Bayan kigoga dan yafi saurin markadawa.
Kidauko blender kisa mango, carrot,sugar,lemon,black pepper ki markada kisa rariya kitace kisa kankara.
Kizuba acup asha.yayin iftar
An kwafa!
More Recipes

sharhai (3)