Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fasa kwai,ki zuba sugar Madara flavors milk ki juya sosae sannan ki kawo Baking powder ki hadata da flour ki zuba ki juya sannan ki juye ciki kiyi mixing sosae.
- 2
Ki samu non stick pan kisa a wuta in yayi zafi ki Rika dibar batter din kina zubawa kadan sannan ki kawo Nutella ko chocolate ki saka a tsakiyar sannan ki Kara zuba batter din kadan ya rufe chocolate
Sae ki rufe
In yayi ki juya bayansa ki gasa sannan ki kwashe - 3
In yasha iska sae ki yaryada Masa chocolate syrup ko Nutella.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16178442







sharhai (4)