Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1pack rice vermicelli Noddles
  2. 4fillet fish
  3. 1 cupmixed vegetables
  4. 1green, yellow, red, orange bell peppers
  5. garlic 1 ginger 2
  6. 1onion
  7. 2attarugu peper
  8. 3eggs
  9. 2tablespoons dark soy sauce
  10. 2maggi
  11. 1tablespoon curry and thyme
  12. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga kifi danayi using ama kina iya using duk kifi da kikeso, na yanka kifi kanana nasa curry, thyme, garlic powder, ginger powder, pepper da maggi kadan

  2. 2

    Sana nasa oil na cakuda duka sai nasa a baking tray na gasa a oven but kina iya soyawa

  3. 3

    Na dora ruwa kan wuta daya tafasa sai na zuba vermicelli aciki na sawke kada ki barshi kan wuta inbahaka zai cabe

  4. 4

    Inda ki sawke sai ki barshi ciki ruwan zafi ma 5mn sai ki wanke da ruwan sanyi sabida ya sayar da nuna sana ki yanka da kitchen scissors sabida yanada tsayi dewa sana ki ajiye gefe

  5. 5

    Ki dora pan kisa oil kadan ki soya eggs ki kwashe ki ajiye gefe sana ki kara sa oil kisa onion, grated pepper, garlic and ginger ki soya sama sama

  6. 6

    Sana kisa mixed vegetables, green, yellow, orange and red bell peppers ki kara soyawa sana kisa maggi, curry da thyme

  7. 7

    Ki dawko kifi da soyaye eggs din ki zuba ki hadesu

  8. 8

    Sai ki zuba vermicelli sana ki zuba 2 tablespoons dark soy sauce ki hadesu

  9. 9

    To na gasa kaza sai na hada dashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes