CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Meatpie
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Meatpie ainihin hoton girkin

Meatpie

habibatuuu
habibatuuu @cook_36493915

#SKG

#SKG

Kara karantawa

Meatpie

habibatuuu
habibatuuu @cook_36493915

#SKG

#SKG

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 4 cupsFulawa
  • 120 gButter
  • Baking powder 1 teaspoon
  • 1Kwai
  • Dankali
  • Carrot
  • Nama
  • Mangyada (na soya filling)
  • Kayan kamshi
  • Albasa da taffarnuwa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki kawo flower da baking powder ki tankade ah kwano...seki saka butter da kwai ki kwaba su....kina da zuba ruwa da kadan kadan

  2. 2

    Bayan kwabin ya kama jikin shi seki ajiye shi ah gefe

  3. 3

    Seki dawo kan hada filling inki

  4. 4

    Zaki samu markaddaden nama ki saka ah frying pan ki saka dafaffen dankalin da carrot da kika yanka su kananu....

  5. 5

    Seki saka mangyada kadan da kayan kamshi ki dan soya shi

  6. 6

    Bayan nan seki dako wanchan kwabin flour naki ki danna...shi cire circles

  7. 7

    Bayan nan seki debi fillings inki kadan kadan kina sawa ah ciki kina ninkawa kina danne shi da fork

  8. 8

    Seki kunna oven inki ya dau zafi

  9. 9

    Seki shafa ma meatpie inki kwai ah sama ki saka su qh oven su gasu har se sunyi golden brown

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

habibatuuu
habibatuuu @cook_36493915
rannar May 14, 2022 10:58

sharhai (5)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
May 18, 2022 19:00
@cook_36493915 looks so invited. Welcome to Cookpad
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Meat Pie

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Samosa
  2. Fruity Zobo
  3. Sultan chips
  4. Sakwara
  5. Potatoes gima
  1. Scramble egg
  2. Bread
  3. Awara da Miyar awara
  4. Meat pie
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16229988
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close