Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samo roba me kyau ki xuba flour dinki a ciki saiki xuba yeast dinki da baking powder saiki xuba sugar da Dan gishirin ki
- 2
Saiki kawo ruwa ki kwaba karki kwaba shi yayi ruwa sosai ki kwaba shi da dan kauri yadan fi kwabin fanke tauri
- 3
Kuma kar yakai kwabin fankaso tauri shikenan
- 4
Sai ki rufe shi ki kaishi inda xai tashi yayi kamar 40mins or 1hr saiki dauko ki fara gasashi a frying pan
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16244159






sharhai (4)