Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke kayan cikin tas ki tatse hanjin da kyau
- 2
A zuba tukunya a dora a wuta
- 3
Kidan zuba venegar kadan saboda karni
- 4
Ki yanka Albasa a ciki da kayan kamshi
- 5
A kawo jajjagen kayan miya a zuba da man gyada kadan
- 6
Idan yayi laushi romon yayi kauri sai sauke.
- 7
Ki zuba gishin d Maggi daidai misali
- 8
Ki zuba curry sai a rufe shi yaita dahuwa
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16282125







sharhai