Jollof rice da kifi

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

Wannan hadin na musamman ne, duk an hada kayan Dadi a guri daya kowacce ta dauka wadda takeson aciki . @jaafar and @cook_32013423 @Sams_Kitchen wannan girkin nayi muku ne na mussaman

Tura

Kayan aiki

Awa daya
mutane uku
  1. Shinkfa Kofi biyu
  2. Kayan Miya da Dan dama
  3. Mai chokalin Miya biyu
  4. Maggi guda biyar
  5. Albasa babba
  6. Kayan kamshi
  7. Bay leave guda hudu
  8. Tafarnuwada ginger chokali daya
  9. Kifi danye yadda akeson
  10. Curry da thyme chokali daya
  11. Salad
  12. Tumatir
  13. Mai soyawa
  14. Ruwa

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Da farko Zaki soya albasa da hadin tafarnuwan ki da ginger da tumeric duk fresh nayi anfani dasu

  2. 2

    Sai ki zuba kayan miyarki, na hada tumatir,attarugu da shombo saidan albasa na nika sai nayi anfani dashi

  3. 3

    Sai ki jefa Bay leave dinki ki soyasu da kyau

  4. 4

    Sai ki zuba ahinkafarki da kin Riga kin wanke da ruwan zafi da gishiri kin tsane ka kwando, kidan soyashi

  5. 5

    Sai ki zuba ruwa akai, idan kinada ruwan nama sauki zuba, ki zuba curry,thyme, jollof rice spice, Maggi da duk kayan dandanon da kikeson.

  6. 6

    Sai ki rufa kibarshi ya nuna, idan duk ruwan ta janye sai ki yanka albasa da ganyen albasa ki zuba aciki yadanyi steam sai ki sauke.

  7. 7

    Sai ki wanka salak dinki da tumatir ki yayyanka ki ajiye a gefe.

  8. 8

    Sai ki ferw dankalinki ki soya da gishiri cikin Mai har sai ya soyu yadda kikeson.

  9. 9

    Gashin kifin Kuma Ina da recipe dinshi a page Dina sai a duba

  10. 10

    Sai ki samo babban plate dinki kiyi plating yadda kikeson. Yadda zai kayatar sai aci Dadi lfy

  11. 11

    Idan kinaso Zaki iya anfani da cabbage maimakon lettus.hmmmmmm wannan shi ake cewa ba a bawa taro Mai kiwa

  12. 12

    Aci Dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

sharhai (15)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Rengem rengemgem shinkafa da dadi🎵

Similar Recipes