Umarnin dafa abinci
- 1
Farko zaka samu banana Ka bare Ka yanka Shi sai a zuba a blender
- 2
A kawo madara da sugar a zuba sai a saka ruwa daidai yanda Ake buqata a markada
- 3
Bayan an markada sai a juye a mazubi a qara madara a saka flavor na banana da qanqara
- 4
Shikenan sai a sha...wannan hadin baa magana sannan GA masu ulcer Yana taimakawa sosai kafin ayi breakfast
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16293107




sharhai