Kayan aiki

  1. Beetroot
  2. Pineapple
  3. Mint leaves
  4. Lemon

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke beetroot na yanka dashi da pineapple kanana nasa a blender nasa mint da lemon juice na zuba ruwa nayi blending

  2. 2

    Natace nasa a fridge ko kisa ice bansa sugar ba ama inda kinaso sai kisa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes