Jollof spaghetti and fried egg
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki grating attaruhu da albasa ki zuba oil idan yayi zafi
- 2
Sai ki zuba attaruhun ki soya ki zuba ruwa kisaka seasoning ki rufe ya tafasa
- 3
Sai ki zuba spaghetti ki juya shima ki rufe thats all garnished with carrot nd pasley
- 4
Ki saka mai a fan yayi zafi ki zuba ki soya
- 5
Zaki fasa egg ki saka whisker kisaka maggi onion ki juya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16294535




sharhai