Wainar gero
Is one of my favourite 😍 #MLD
Umarnin dafa abinci
- 1
Na bushe surfeffen gerona na wanke Saina jika shi na 2hrs, sannan nakai markade
- 2
Bayan an markada, Saina saka yeast na barshi y tashi.
- 3
Saina zuba sugar, pinch na salt da karkashi na juya sosai, zai tufke yay kauri sbd karkashin Saina kara ruwa kadan.
- 4
Sannan na dora tanda ta a wuta nasa mai kadan na zuba kullin, idan kasa y soyu Saina juya saman har na gama
- 5
Ana cinta da kuli.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16297749




sharhai (4)