Tura

Kayan aiki

1hr
  1. Fulawa gwangwani 2
  2. Kwai guda shida
  3. Butter guda daya
  4. Sukari gwangwani daya
  5. Baking powder

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Dafarko zaki hada butter da sukari kiyi t juyawa har sai yayi laushi y zama fari y ninka yawanshi saiki dinga zuba kwai a hankali

  2. 2

    Bayan kin gama zuba kwai saiki tankade fulawa tare d bakin powder kidinga zuba kina cigaba d mixing

  3. 3

    Har sai kin gama juye fulawar idan kika gama sai kizoki gasa shi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ameenah shitu abdu'azeez
rannar

Similar Recipes