CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Soyayyar shinkafa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Soyayyar shinkafa ainihin hoton girkin

Soyayyar shinkafa

SK delight kitchen
SK delight kitchen @sk_delightkitchen

#SKG

#SKG

Kara karantawa

Soyayyar shinkafa

SK delight kitchen
SK delight kitchen @sk_delightkitchen

#SKG

#SKG

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Awa daya
Mutane biyu
  1. Shinkafa kofi biyu
  2. Mai babban cokali biyu
  3. Sinadarin dandano guda shidda
  4. Kori gino satchet biyu
  5. 1/4 cokaliKalar dorawa
  6. Gishiri dai dai dandano
  7. Karas guda shidda
  8. Koren tattasai guda biyu
  9. Koren wake dafaffe cokali biyu ko uku
  10. Attaruhu guda uku
  11. Albasa guda daya
  12. Jajjagen tafarnuwa karamin cokali daya
  13. Jajjagen danyar citta dan kadan
  14. Garin bakin masoro karamin cokali rabi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Ki wanke shinkafa ki zuba a tukunya ki sa ruwa yarufeta ta tafasa sai ki ta ce ki wanke ki tsane ki ajiye a gefe

  2. 2

    Ki dakko tukunya ki zuba mai da albasa da attaruhu da albasa da tafarnuwa da ginger da karas da koren wake da bakin masoro da sinadarin dandano da gishiri da kori ki dan soya su kadan sai ki dakko shinkafarki ki soya su tare

  3. 3

    Bayan kin soya sai ki zuba ruwa ya rufe shinkafar sai rufeta ki barta ta dahu sannan sai ki dako koren tattasai ki saka ki rufe ya dada turara da shinkafar

  4. 4

    Sai ki sauketa ki zuba. Ana iya cinta da kosulo ko kaza mai attaruhu kamar yadda na yi tawa

  5. 5

    Aci dadi lafiya

    Soyayyar shinkafamatakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

SK delight kitchen
SK delight kitchen @sk_delightkitchen
rannar June 16, 2022 06:41

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
June 21, 2022 16:26
Dajajah na kallo na
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Jallop spaghetti
  2. Pancake
  3. Kunun couscous
  4. Couscous da miya
  5. Puffpuff me kayan hadi
  1. Dan malele
  2. Masa
  3. Pepper Tofu
  4. Jallop spaghetti
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16307146
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close